Wainar dankali(irish)

Wannan wani sabon salo ne na sarrafa dankalin turawa a saukake...
Wainar dankali(irish)
Wannan wani sabon salo ne na sarrafa dankalin turawa a saukake...
Steps
- 1
Da farko zaki fere dankalinki ki yanka shi mitsi mitsi sosai ki dauraye shi ki dafa da gishiri kadan da yayi tafasa daya sai ki juye a colander ruwan ya tsiyaye. Sai ki juye a bowl babba kisa maga eggs din, da madarar ki jujjuya sai kisa albasa da kika yanka kanana da bell peppers dinki suma kanana sosai da lawashi sai ki juya.a karshe sai kisa maggi da ragowar salt dinki ki jujjuya zakiga yayi dan ruwa ruwa toh wannan ruwan na egg da madarar da kika sa ne sune in kinzo suya zasu rike masar.
- 2
Sai ki dora non stick pan dinki na yin masa kisa mai kadan in yayi zafi ki dinga dina kadan kadan kina zubawa. Zaki sa wuta a low sabida ya nuna a hankali kuma ya juyu ba tare da ya wargaje ba. Idan bangare daya sai ki juya dayan. Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

John A. Moss II
-

Ham and Beans with Potatoes and Cornbread
⚡Welderwoman⚡
-

Leena Mehta
-

Ugadi Pachadi|New Year Special
Harjeet Kaur
-

karima's Kitchen
-

Abirami Chenthamilarasu
-

Saroj Bajaj
-

Bethica Das
-

sehrish razzak
-

Lauki sweet-Hariyala lachha (bottlegourd sweet)
Suman Prakash












Comments