Garau garau shinkafa da wake

Maman Asif @cook_13770583
Garau garau shinkafa da wake
Umarnin dafa abinci
- 1
Kizuba ruwa madaidaici,sai ki kawo wakenki,ki wankeshi sai ki zubashi acikin ruwan ki rufe kibashi minti goma ya dahu sai ki juyeshi ki wanke sai ki kara zuba wani ruwan ki zuba waken aciki idan ya tafasa sai kawo shinkafa kofi uku sai ki wanketa ki zuba cikin wake ki kawo gishiri kadan ki zuba ki juya sai ki rufe Su dahu tare da shinkafar idan ta dahu sai ki sauke ta ki saka ruwa ki wanke sai ki maidata ta turaro idan ta turaro sai ki kwashe.ki yanka tumatir,albasa,kokwamba, kiyi adon kwanon
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7729383



sharhai