Fanke

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan fanke me sukari ne yana kyau ayishi da safe a karya.

Fanke

Wannan fanke me sukari ne yana kyau ayishi da safe a karya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour Kofi
  2. Yis cokali daya karamin
  3. Sukari cokali daya babba
  4. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba yis kisa sukari ki juya sannan ki rika zuba ruwan dumi a hankali kina kwabawa.

  2. 2

    Zakiyi wannan kwabin da dan ruwa ruwa sannan ki rufeshi ya tashi.

  3. 3

    Ki soya mai sae ki rika diban kwabin kina soyawa had yayi brown.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes