Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki dafa doyar ki Sai ki yayyanka shi kamar haka
- 2
Bayan kin gama yayyanka doyan saiki dauko filawar ki tare da maggi,attaruhu albasa,curry, dinki kamar haka Acikin bowl
- 3
Sai ki xuba ruwa Dan madaidaici ki kwaba kamar na wainar fulawa Sai kisa doyan aciki ki fara soyawa kamar haka
- 4
Lokacin da kke soyawa
- 5
Bayan kin gama enjoy my recipe is yours!!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7746249





sharhai