Kunun Semo

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan kunu akwai dadi musamman in aka saka mishi madara sosae.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Garin semi
  2. Garin citta
  3. Dakakken kanimfari
  4. Madara
  5. Sukari
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa yadda kike bukata sae ki zuba garin cotta da dakakken kanimfari su tafasa.

  2. 2

    Wannan ki zuba garin semo a roba me dan zurfi ki damashi da ruwa sannan ki zubashi cikin tafasasshen ruwa ki Dama ki rage wutar, kina juyawa a hankali har ya dahu sae ki sauke in yasha iska Kazan kisa sukari da madara kisha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes