Yellow shinkafa da shreded beef sauce da coleslaw
Zahra Yusuf @rahinatu4
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dafa shinkafar ki da cirry ahade shine zai sa tayi kala sai ki zuba karas dinki aciki har sai sun dahu sai ki sauke
- 2
Sai ki yanka namanki da duk sauran kayan miyanki da karas dinku
- 3
Sai ki sa kasko ki saka namank wanda kika barbade da corn flour sai kisa mai da sinadarin dan dano
- 4
Idan naman ya dahu sai kuma ki dauki kayan miyanki yankakku kisaka aciki amma koren tattasai daga karshe zaki saka sai kisa soysauce dnki da sauran sinadarin dandano sai ki daure miyar da corn flour
- 5
Sai coleslaw din shikuma kinyanka kabeji ki gurza karas albasa sai ki hadesu kisaka bama shikenan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8000534



sharhai