Tura

Kayan aiki

  1. 2cupi filawa
  2. 1ckl bakin fauda
  3. 3ckl butar
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Kayan kanshi
  7. Nikankin nama
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Saki hada filawa da butar da gishiri Kayan kanshi dana dandano saiki sa ruwa ki kwabashi kamar na meat pie ki bukashi sosai kamar na minti 10 saiki ajjiye shi ya huta na tsawan mintina 10

  2. 2

    Kafin ya huta saiki hada Kayan cikin samosar naki zakisa naman a kasko da dan mai Albasa Tattasai kayan dandano Kayan kanshi da duk kiyan da kike so aciki so soya har sai naman ki ya dahu ya soyu kuma

  3. 3

    Saiki dauko kwabin filawar ki sai kina iba kadan kimursa shi filan filan sai ki gasa sama sama

  4. 4

    Sai ki Kayan namanki akan filawa kisa sa a abun samusa ki fitar da shape dinshi saiki sa kwabanban filawa da ruwa dan nane shi sai ki soyashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

Similar Recipes