Soyayyiyar taliya

Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko dai Zaki kakkarya taliyarki kamar haka,na biyu Kuma Zaki Dora kaskon ki a wuta tare da Dan mai kadan, na uku Kuma bayan kinsa man Sai dauko wannan taliyar da Kika kakkarya Sai kifara xuba ta a cikin wannan mai din kamar haka
- 2
Zakiyi ta juyawa tare da cokali har ya fara yin alamar soyuwa kamar haka,bayan kin tabbatar ya fara canxa launi to Sai ki dauko ruwan zafi din nan ki xuba shi kamar yadda kike Gani tare da dansa masa gishiri
- 3
Bayan kin samasa gishiri Sai ki rufe tukunya din ki rage yawan Wutar domin ya karasa nuna. Ana ci da Kowace Irin miya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8056119







sharhai