Zobo  mai na'a na'a

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Ina matukar kaunar na'a na'a shiyasa bana rabuwa da ita a shayi ko a xobo

Zobo  mai na'a na'a

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Ina matukar kaunar na'a na'a shiyasa bana rabuwa da ita a shayi ko a xobo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna30mintuna
Mutane5 yawan abinchi
  1. Zobo
  2. Sugar
  3. Na'a na'a
  4. Flavour
  5. Bawon abarba
  6. Citta danya
  7. Kanunfari

Umarnin dafa abinci

Mintuna30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu wajen hada zobo na

  2. 2

    Saina wanke zobo na Dan daddaka danyar citta NASA kanunfari da bawon abarba sai na'a na'a sannan NASA ruwa a tukunya na Dora a wuta yaita tafasa sannan na sauke NASA rariya na race

  3. 3

    Dafarko na wanke zobo na na zuba a tukunya sannan na jajjaga danyar citta na zuba sai bawon abarba da kanunfari sai na'a na'a

  4. 4

    Bayan na tace saina samasa sugar da flavour NASA a firinji dominated yayi sanyi

  5. 5

    Sauna barshi yaita tafasa kayan hadin suka kamashi saina saukesa na tace NASA sukari da flavour sannan nasashi a firinji domin yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes