Tuwon Shinkafa da Miyar Taushe

Tuwo na daya daga Cikin abincin da nafison ci a rayuwata don haka nakawo maku Kuma kuci
Tuwon Shinkafa da Miyar Taushe
Tuwo na daya daga Cikin abincin da nafison ci a rayuwata don haka nakawo maku Kuma kuci
Steps
- 1
Kijiqa shinkafarki for lyk 1hr saiki wanke kixuba ruwa yashawo kan shinkafarki sai kidaura awuta
- 2
Idan yatsotse kitaba kiji inya dahu sai atuqashi arage wuta for 5mins sai akwashe aqulla a leda
- 3
Shikuma miyanki xaki xuba mangyada a tukunya saikisanya tafasasshen namanki kisoya
- 4
Kixuba niqaqqen kayanmiyanki i.e tattasai,tumatir,albasa kisoyasu
- 5
Kisa seasoning,salt and spices to your taste kina juyawa karya kama
- 6
Kixuba gyadanki Wanda kinriga kin dakashi yaxama gari saiki qara ruwa kadan kibarshi
- 7
Kiyanka alayyahunki kiwanke kixuba saiki rage wutan kibashi 5mins saiki sauke kada yadafe
- 8
Shikenan sai kihadashi da tuwon shinkafarki kikora da lemu me sanyi,Aci Dadi lafia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Christina
-

Kaj15
-

red.queen
-

Homemade Chicken Alfredo with Asparagus
Dan Flynn
-

jglehenbauer
-

karima's Kitchen
-

Neha Gera
-

Rozina Dinaa
-

Loveth wodi -

Mai Tarek
-

Nayan
-

Afreeda's_Bakery
-

Lucky Chopra
-

salil pattanaik
-

Afreeda's_Bakery







Comments