Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada butter sugar qwai da flavour ki juya su sosai,saiki zuba flour dinki ki juya ya hadu sosai saiki raba su gida biyu ki zuba kalar ki qara hadawa sosai
- 2
Saiki samu abin murza meat pie kisaka Leda akai ki saka hadin flour ki saka ledar akai ki murza saiki fitar da shapes dinki da abin yanka na cookies saiki dinga dauka da wuqa ki jera su a abin gashi bayan kin kunna shi ya dau zafi saiki saka aciki ki rage wuta ya gasu
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8101545




sharhai