CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Zobo
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Zobo ainihin hoton girkin

Zobo

phateemahxarah
phateemahxarah @phateemah121218af

#zobocontest lemon zobo na daya daga ckin natural drinks me kara lafiya a jikin dan Adam,musamman ayishi ta fannin komai yazama natural a ciki .shi lemon zobo a yishi ya turu shine yke kara dadi sanan yana kara dadewa a fridge yanakara turuwa da kara dadi sanan kuma yayin da zaki tace zobonki zaki kara maidashi wuta ya tafasa shima yana saka zobo ya kara tsumuwa .lemon zobo na kara lafiya ta hanya daban daban yana dauke da sinadarin masu amfani sosai a jiki.

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Kwofi 3 na zobo
  2. Bushashiyar na a na a chokali 1tbs
  3. 2Lemon grass
  4. Danyar citta da bushashiya
  5. Kanunfari3
  6. 4Sugar kwofi
  7. 1Cucumber
  8. Ruwa
  9. Danyar (na a na a saboda ado)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sami zobo me kyau ki wankesa seki zuba ruwa kwofi 6 kizuba sanan ki kankare citarki ki yanka akai sanan ki dan daka bushashiyar citta ki zuba amma bame yawa ba,ki saka kanunfari,na a na a,lemon grass,seki dora a kan wuta har ya tafasa seki tace shi a abu me kyau seki kara ruwa a kawai ki kara taceshi.sekumi zuba ruwa again a tukunyar da zobon yke kamar kofi 4 seki kara maidashi kan wuta ya tafasa seki kara saka ruwa ki taceshi.shine zakiga zobonki ya turu ya bada kala me kyau yayi baki

    Zobomatakin girki1 hoto
    Zobomatakin girki1 hoto
    Zobomatakin girki1 hoto
  2. 2

    Seki yanka cucumber gida 2 kiyi greating rabi sanan kuma ki yanka rabi saboda kiyi ado dashi seki zuba ruwa ki tace Ki zuba ruwan a cki zobonki da kika tace ki saka sugar ki juya ki barshi ya huce sanan kisaka a fridge yayi sanyi.

    Zobomatakin girki2 hoto
    Zobomatakin girki2 hoto
    Zobomatakin girki2 hoto
  3. 3

    Amma zobon seya huce zaki saka a fridge.

    Zobomatakin girki3 hoto
    Zobomatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

phateemahxarah
phateemahxarah @phateemah121218af
rannar April 11, 2019 19:59

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Zobo
  2. Cheese cake
  3. Zobo mai cucumber
  4. Zobo mai kaninfari da minannas
  5. Zobo
  1. Zobo
  2. Zobo
  3. Butter cookies
  4. Cheese cake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8127249
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close