Cheese cake

Cheese cake yana daya daga cikin cakes din da ya yi min dadi. Wannan shine karon farko da na gwada yinsa bayan na koya daga wurin Chef Suad a wurin bakeout da aka yi mana. Iyalina sun ji dadinshi kwarai kuma suna fatan na sake yi musu irinshi.

Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan da zaki bukata nan
- 2
Sai ki daka biscuit dinki ya zama gari
- 3
Ki zuba a cikin Bowl
- 4
Sai ki zuba narkakken butter cokali babba uku. idan kika ga bai ji ba zaki iya karawa
- 5
Ki zuba 1/4 kofi na icing suga
- 6
Sai kiyita jujjuyawa
- 7
Ki zuba cheese din a cikin wani bowl daban
- 8
Sai ki fasa kwai a wani wurin sannan ki juye a cikin cheese. Ki zuba 1/4 kofi na suga
- 9
Ki murje sosai zaki ga yayi haka
- 10
Sai ki saka baking paper a cikin gwangwanin da za ki gasa cake din
- 11
Ki zuba biscuit din sai ki bi ki daddanne shi a ciki
- 12
Ki zuba kwabin cheese din sai Ki bi ki mummurza gwangwanin har sai ya baje.
- 13
Sai ki saka a cikin oven ki gasa na minti goma zuwa sha biyar.
- 14
Na kwaba icing sugar da butter na yi ado a saman cake din
- 15
❤❤❤
- 16
😘❤
- 17
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)