Hadin kayan marmari(fruit salad)

maryamaAbdullahiZakariya @cook_14212878
Ga wannan naso na raba daku..
Hadin kayan marmari(fruit salad)
Ga wannan naso na raba daku..
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kayan marmarinki saiki peresu
- 2
Bayan kingama saiki yanka su kanana
- 3
Saiki juye acikin Abu mai zurfi da padi saiki dauko lemon kwalbanki ki juye
- 4
Zaki iya narkar da sugar ki taxama ruwa ruwa(syrup)
- 5
Bayan kingama saiki sa cikin na'ura mai sanyayah abu.. Shikena asha lafiya!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8129673



sharhai