CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Zobo
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Zobo ainihin hoton girkin

Zobo

Aysharh
Aysharh @Aysharh

#zobocontest
Zobo abin sha neh da ya samo asali tun zamanin da saboda yana da amfani,mahimmanci da inganci a jikin dan Adam.Duk abubuwan da nayi amfani dasu kowanne nada nasa amfanin sosai a jiki.Zobo yana rage kamuwa da cancer,masu hawan jini ciwo sugar suna sha domin shima magani neh sosai

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Zobo gwangwani daya
  • Sugar daidai gwargwado koh zuma
  • Citta guda biyu kanana
  • 8Kanunfari guda
  • Cucumber rabi
  • Lemun tsami rabi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke zobo da ruwa mai kyau a saka a tukunya a sa shi a wuta sai a zuba ruwa mai kyau

    Zobomatakin girki1 hoto
    Zobomatakin girki1 hoto
  2. 2

    A zuba dakakken citta da kanunfari

    Zobomatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan ya dafu sai a sauke a tace a barshi ya huce

    Zobomatakin girki3 hoto
  4. 4

    Idan ya huce sai a zuba cucumber da lemun tsami saboda yayi kanshi a bar shi na dan wani lokaci

    Zobomatakin girki4 hoto
    Zobomatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai a tace a zuba sugar koh zuma duk wanda mutum keh so daidai gwargwado a saka shi a fridge yayi sanyi koh a zuba qanqara a cikinshi

    Zobomatakin girki5 hoto
    Zobomatakin girki5 hoto
    Zobomatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar April 12, 2019 12:22

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Zobo

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Suya
  2. Zobo mai hadin dabino da mazarkwaila
  3. Burodi Mai Hadi😂(Sandwich)🤗
  4. Zobo
  5. Zobo
  1. Zobo
  2. Abin Shaa Mai Qayatarwa
  3. Zobo
  4. Cookies
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8146008
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close