Zobo

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Zobo Yana da amfani ajiki Yana maganin cututtuka da dama a arewacin nijeriya zobo na daya daga cikin abin Sha wanda sukayi fice tin iyaye da kakanni akeyin zobo a arewacin nijeriya zobo Yana da Dadi kwarai da gaske kuma Yana da saukin yi Yana taimakawa Mara lafiya sosai wajen dawo Mae da dandano na bakinsa Yana Kara kuzari a jikin mutum haka zalika yanasa mutum yaji Dadi a ranshi alokacin da yakesha wannan zobon babu kashe kudi Kuma akwae sauri wajen hadawa idan Kun gwada zakuji dadinshi #zobocontest

Zobo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti ashirin
Mutum uku
  1. Zobo
  2. Citta karamin cokali guda daya
  3. Zuma(honey) babban cokali guda goma

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin
  1. 1

    Ga Kayan da nake buqata

  2. 2

    Da farko Zaki wanke zobon ki ki zuba ruwa Kofi biyu a ciki ki saka na'a na'a da citta sae ki tafasa idan ya tafasa sae ki taceshi

  3. 3

    Idan Kika tace sae ki saka zuma ki juya sosae sae kisa a firji idan kinaso basae kinsa a firji ba za'a iya Sha da dumi musamman ga wanda yake da ciwon tari ko ciwon maqogaro(sore throat)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes