Jolof din shinkafa da pateto

Jolof din shinkafa da pateto
Steps
- 1
Dafarko xaki gyera kayan miyanki kiyi blend din su ki ajjiye awaje daya sanann kiyanka albasama kiajjiyeta awaje daya sanann kigyera pateto dinki kiyanka daidai yadda kikeso sannan kidan tafasashi ba yayi laushiba sanan kitace ki ajjiyeshi
- 2
Kidora tukunyarki kisa ruwa idan yatafasa kiwanke shinkafarki kisa aciki idan tafara tafasa saiki tace wato kiyi per boiling nata
- 3
Kisamu namanki kiwankeshi sosai sannan kisa atukunya kisa yankakkiyar Albasa tareda kayan kanshi da magi idan yatafasa saiki saukeshi ki ajjiyeshi
- 4
Kisamu tukunyarki kidora a wuta kisa mai bayan tayi xafi sannan kisa namanki dakika tafasa kisoya sannan kikawo kayanmiyanki dakika nika kidora akai idan yafara tafasa saiki sa patetonki sannan tareda ruwan tafashenki idan yatafasa saiki juye shinkafarki akai kisa curry tareda albasarki da magi sannan kijuya saiki rufe
- 5
Bayan mintuna 20 saiki sauki kisa a plate saici😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Pasta Sauce
-

Shital Jataniya
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Green Chilli Pickle (Quick Version)
Rekha Bapodra
-

Sampada Shrungarpure
-

Layla (lulu)
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chocolate Coconut No-Bake Cookies GF
Dan Flynn
-

Isaac Faver
-

Chef Meerah Baking Bliss
-

Charred Broccoli & Chorizo pasta
skaterdazzer -

Hina Ibrahim
-

Tamil style Idiyappam And Tomato Kurma
Sudipta Haldar
-

Lilian eyan -

schultzisaiah -

skaterdazzer -

Rozina Dinaa
-

Azuka epechi -

Sudipta Haldar










Comments