Soyayyan dankali da kaza
Zahra Yusuf @rahinatu4
Wannan girki kam yayi dadi sosai#suprise Abuja hangout
Soyayyan dankali da kaza
Wannan girki kam yayi dadi sosai#suprise Abuja hangout
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki fere ankalinki ki yaytankasa kananu sai ki wanke ki barbada masa dan gishiri sai kisa mai akasko ki soya shi kar ki bari ya kone
- 2
Kawanke kaza ka daurata kan wuta da maggi da albasa sai idan ta dahu ka dauko attaruhu da albasa ka zuba da sauran sina darin dandano shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8436944



sharhai