Soyayyiyqr shinkafa me dakakken nama
Zahra Yusuf @rahinatu4
Wannan shinkafa karshe ce wajen dadi sai kumgwada zaku fadamin#Suprise Abuja hangout
Soyayyiyqr shinkafa me dakakken nama
Wannan shinkafa karshe ce wajen dadi sai kumgwada zaku fadamin#Suprise Abuja hangout
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki nika namanki kiajiye agefe sai ki dauki shinkafa ki daura akan wuta idan kikai parboinl nata sai ki tace ki ajiye agefe
- 2
Sai ki dauko nikakken namanki kisa acikin mai da sinadarin dandano inya yi laushi sai kisa ka kayan miyanki ki jujjuya da sinadarin dan dano
- 3
Sai ki dauko shinkafarki ki zuba sai ki watsa lawashinki sai ki rufe zuwa wani lokaci
- 4
Saiki dauki kwanki ki soya ki daura akai shikenan sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8437114



sharhai