Dafaffan couscous da kabeji da miyar kayan lanbu

ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa ruwanki yatafasa seaki kawo kabejinki kisa idan yafara laushi seakizuba couscous dinki d mai ki juta kirufe kirage hutar harda dahu seaki kwashe a flask
- 2
Kiwanke kayanmiyanki ki markada seaki sa mai wuta ki soyashi seakikawo marka denki kisa aciki kisoya sannan kikawo. karas dinki da peace da koren wake da dankalin turawa kizuba da tafa shashshen namanki dasu maggi duk kisa kibarshi su dahu sosea idanmiyarki tafara soyuwa. Lokacin ruwan kayan miyar yakone seaki rage huta domin mai yafito shikenan seaci.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8444424



sharhai