Saka mai gida sonti

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Vegetables ne aciki, sinadaran protein suna taimakawa wajen Gina jiki, ga dandano mai dadi

Saka mai gida sonti

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Vegetables ne aciki, sinadaran protein suna taimakawa wajen Gina jiki, ga dandano mai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke salad Dina da gishiri sosai, na wanke albasana da tumatur, kazata na Riga Nagasa saina yanyanketa, hakama plantain Dina na yankeshi.

  2. 2

    Na wanke latas nazuba, na wanke albasa da tumatur na wanke nasa.

  3. 3

    Nayanka kazata dogo dogo nasa aciki, na soya plantain Dina na barshi ya tsane ma zubashi aciki

  4. 4

    Aci lafiya nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes