Mango lassi
Babyna yanasonshi shiyasa bana gajiya dayi masa
Umarnin dafa abinci
- 1
Na gyara kayan bukatata sannan na fire bawon mangoro irin yellow dinnan sannan nayi blending da citta d kaninfari aciki sena juye a aabu sannan nayi greating kwaka, na yanka apple d banana
- 2
Sena zuba wnn markadadden mangoron a cup NASA sugar kadan sena saka sugar wnn aayabar Dana yanyanka d apple daga kaeshe sena saka kwakwata wdd n gurza
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8559539



sharhai