Apple mocktail

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Lemu ne mai matukar dadi wanda za ki hada a cikin gida amma tamkar na kanti ne kika siya. Duk wacce ta gwada shi sosai za ta ji dadi.

Apple mocktail

sharhi da aka bayar 1

Lemu ne mai matukar dadi wanda za ki hada a cikin gida amma tamkar na kanti ne kika siya. Duk wacce ta gwada shi sosai za ta ji dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2kofi lemun jan apple
  2. 1kofi lemun lime
  3. Rabin kofi sprite
  4. Cokalidaya grenadine

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki markada jan apple sai ki tace shi. Ki zuba a cikin kofi. Ki zuba sprite, lemun lime ki cika kofin. Sai ki debo grenadine din ki zuba kadan za ki ga kalarshi ta rabu biyu.

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes