Pasta salad
Iyalaina sunason macaroni salad
Umarnin dafa abinci
- 1
Na damage macaroni sannan n yanyanka kayan hadin na wankesu na Adana guri guda
- 2
Da macaroni ya huce sena saka su cocomber Wanda na yanyanka sannan na juya
- 3
Na zuba bama a mazubi nadan saka maggi na juya sena juye acikin wnn su macaroni din na cakudasu sosai
- 4
Sena zuba a mazubi, za,a iyacinshi hka ko kuma ahada da jallop,fried rice duk za,aiya ci dasu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8568583



sharhai (2)