Fried rice
Gwada wnn girki yana da dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na Dora tukunya wdd nasa ruwa ya tafasa sena zuba shinkafa acikin tadan nuns ba dahuwa luguf ba, sena tace na ajiye agefe
- 2
Na yanyanka carrot d green beans na ajiye
- 3
Sannan na Dora tukunya na zuba mai se albasa tadan suyo dena saka carrot d green beans wnd nadan tafasasu najuba magi,curry,spices, na juya sukan soyu sena zuba wnn shinkafar
- 4
Nai ta juyawa sena zuba a mazubi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8568641



sharhai