Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zamu fulawarki tankade ki saka baking powder kadan sai ki ajiye agree daya sannan ki dauko ayabarki ki dama a kawo sai ki fasa kwai Akan ayabar kiyi ta bugawa sannan ki zuba fulawarki kina juyawa zaki iya saka ruwa kadan wasu basa sakawa duk wanda kukayi duk daya suna yin dadi in kaurin yayi miki karyayi kauri sosai kuma yafi na wainar fulawa kauri sosai
- 2
Sai ki cigaba da juyawa in kinga yayi laushi sai ki daura kasko Akan wuta ki saka mai kadan ko akwai pan din da akeyi da shi in kin soya kayan ki ya gasu kadan sai ki samu kwano ki juye sai a ci, a ci lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8581446









sharhai