Burger yam😋😋

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Wannan girki yayi Dadi sosai#Ramadanrecipecontest#

Burger yam😋😋

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girki yayi Dadi sosai#Ramadanrecipecontest#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yam,tattasai, attaruhu,kwai,Mai na suya, dandano, gishiri
  2. For d dressing Cabbage ko lettuce,tumatir,albasa,
  3. Cucumber,soyayyen kwai,bakar leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dafa doya with little salt da ta dahu na tace ruwan na barta Tasha iska sai na Dan daddaka ta turmi na juye a bowl Mai fdi na jajjaga attaruhu da tattasai na zuba na saka abun dandano na kada kwai 1 na zuba na jujjuya ya dangata da yawan doyar. Sai na shafa Mai a bakar leda na zuba hdin doya na daura akan chopping board na murza ya fdi sai na fitar da round shape hka nai tayi har na gama.

  2. 2

    Sai na daura frying pan a wuta na saka Mai kadan da yai zafi na saka doyar a ciki na soya in daya barin ya soyu sai a juya dayan ma ya soyu.

  3. 3

    Na ciccire kabeji filla2 na wanke sai na jika a ruwan dumi na Yan mintuna na soya kwai na yanka su kokumba. Sai na kawo soyayyen hdin doya na saka a filet na daura kwai na saka kabeji dasu tumatir sai na rufe da hdin doyar. Aci Dadi lfy😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes