CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kosai mai kwai.
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kosai mai kwai. ainihin hoton girkin

Kosai mai kwai.

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845

Gaskiya wanan kosai ya hadu..sbd ya bugu yayi laushi sosai..

Gaskiya wanan kosai ya hadu..sbd ya bugu yayi laushi sosai..

Kara karantawa

Kosai mai kwai.

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845

Gaskiya wanan kosai ya hadu..sbd ya bugu yayi laushi sosai..

Gaskiya wanan kosai ya hadu..sbd ya bugu yayi laushi sosai..

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Wake gwangwani uku.
  2. Tattasai guda biyu.
  3. Attargu guda uku
  4. Kwai guda daya
  5. Albasa guda daya
  6. Farin maggi cokali daya
  7. Gishiri.
  8. Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki surfa wake ki wanke shi sosai ki cire duka hance..sai ki wanka attargu da tattasai da albasa ki bada a markada mike..amma wajen markada kar a zuba ruwa..

  2. 2

    Indan kk markada sai ki buga shi sosai sai ki zuba farin maggi ki cigaba da bugawa har yayi laushi sai ki zuba gishiri ki fasa kwai ki kara buga shi indan yayi kawari sai ki zuba ruwa kadan..sai ki zuba mai a kasko indan yayi zafi sai ki fara sakin kosai.indan kasan ya soyu sai ki juya shikenan kosai ya hadu..zaki iya hadawa da kunu tsamiya ko kunu gyada..

    Kosai mai kwai.matakin girki2 hoto
    Kosai mai kwai.matakin girki2 hoto
    Kosai mai kwai.matakin girki2 hoto
  3. 3

    Kosai mai kwai.matakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845
rannar May 10, 2019 22:33

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kananun gurasa mai hade aciki
  2. Beef & vegetable shawarma
  3. Chinese fried Rice
  4. Awarar doya
  5. Kwallon Dankalin Turawa
  1. Fried rice with potato
  2. Kwallon Dankalin Turawa
  3. Farfaisun kayan ciki.
  4. Chinese fried Rice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8634516
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close