Wainar kwai da Awara
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara yanke albasa da tarugun ki
- 2
Sai ki dauko awaranki amma ba wadda aka soyaba danya ki murjeta aciki
- 3
Ki fasa kwai kisaka tare da zuba maggi,and curry sai ki ya mutse sai yayi
- 4
Ki dauko frying pan ki zuba mai aciki sai ki zuba kina soyawa
- 5
Shikena idan ya soyu sai ki kwashe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8750920




sharhai