Mince pasta

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Nida iyalina muna jin dadin wannan hadin taliyar musamman a abincin dare

Mince pasta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Nida iyalina muna jin dadin wannan hadin taliyar musamman a abincin dare

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu
  1. Taliya dafaffiya daya
  2. Mince meat rabin kilo
  3. 2Markaden kayan miya ludayi
  4. Maggi da kayan kamshi
  5. Karas, grean beans,piece
  6. Koren tattasai
  7. Kaza dafaffiya(ba dole ba)
  8. 3Mai ludayin miya
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora mai a wuta ki zuba albasa ki soya saka sam kisa mince meat ki cigaba da soyawa sai kisa maggi da kayan kamshi ki cigaba da soyawa sai ki kawo kayan miya ki zuba ki cigaba da soyawa.

  2. 2

    Sai ki dakko dafaffiya taliyarki ki zuba akai ki juyasu su hade jikinsu sai ki rufe ya turara na minti biyar shikenan

  3. 3

    Sai ki sauke ki serving a plates

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes