Fruit salad 2
Ayshert maiturare @cook_16704631
Inason kayan marmari SBD yana Gina jiki shiyasa nake sarrafashi kala kala#sahurrecipecontest
Fruit salad 2
Inason kayan marmari SBD yana Gina jiki shiyasa nake sarrafashi kala kala#sahurrecipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara kayan marmari ydd nake bukata duk na yankasu banda lemo,ita kuma kankana na rabata biyu nacire tsakiyar sena yanka
- 2
Senazo nasamu mazubi na matse ruwan lemo Dana abarba Dana markada wata dga ciki senazuba sugar da ruwan sanyi kadan na juya
- 3
Sena dauko wnn bawon kankanar add na cire tsakiyae sena zuba ruwan su lekin aciki sannan na zuba su abarba d kankana d ayaba Wanda na yanyankasu sena yanka lemo slice nasaka a gefe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8804081



sharhai