Kunun kwakwa

maya's_cuisine
maya's_cuisine @cook_14385342
Nasarawa

Ga dadi ga gardi😋😋😋Allah yasa da alkhairi tees kitchen

Kunun kwakwa

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Ga dadi ga gardi😋😋😋Allah yasa da alkhairi tees kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintoci arba'in
mutum uku
  1. Farar shinkafa Kofi daya
  2. Kwakwa Kofi daya
  3. Gyada Kofi daya
  4. Madara kofi daya
  5. Citta
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

mintoci arba'in
  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafar ki sai ki jiga ta da ruwan zafi zuwa mintuna talatin, Sai ki yanka kwakwar da citta ki aje agefe

  2. 2

    Saiki jiga gyadar ki itama ki surface ki wanke ta(kamar yadda zaki wanke wake)

  3. 3

    Saiki juye su (shinkafa, kwakwa) a blender ki zuba ruwa kiyi blending sosai

  4. 4

    Saiki tace ki daura a tukunya kiyita juyawa har Sai kinga yayi kauri

  5. 5

    Saiki zuba sugar da madara ki motsa. Saiki kashe wutan

  6. 6

    😋😋😋😍😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maya's_cuisine
maya's_cuisine @cook_14385342
rannar
Nasarawa

sharhai

Similar Recipes