Farar shinkafa mai kayan lambu

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) @cook_13859726
SHINKAFA abincine na ko da yaushe nakan sarrafata kala kala #Ramadhanrecipescontest
Farar shinkafa mai kayan lambu
SHINKAFA abincine na ko da yaushe nakan sarrafata kala kala #Ramadhanrecipescontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki Dora ruwanki a wuta, idan ya tafasa sai ki dauko wankarkiyar SHINKAFA ki ki zuba a cikin ruwan
- 2
Idan tayi kamar mintina Sha biyu a Kai, kafin ta tsotse sai ki zuba yankakkun kayan lambunki
- 3
Sai ki barta ta ci gaba da dawuwa, bayan kamar mintina uku sai kisa matachi ki tache
- 4
Sai ki mayar kan wuta ki barta ta turara
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8857519



sharhai