Special awara

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

My kids sunason awara Dan haka nake yawan sarrafata ta yadda zasuji dadinta.

Special awara

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

My kids sunason awara Dan haka nake yawan sarrafata ta yadda zasuji dadinta.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
3 yawan abinchi
  1. Awara danya iya bukatarki
  2. Awara danya iya bukatarki
  3. 2Kwai
  4. 2Kwai
  5. 1Flour Kofi
  6. 1Flour Kofi
  7. Farin maggib1
  8. Farin maggib1
  9. Gishiri pinch
  10. Gishiri pinch
  11. 1/2 tspGarin yaji
  12. 1/2 tspGarin yaji
  13. 1/2 tspKayan kamshi
  14. 1/2 tspKayan kamshi
  15. Yankakken kabeji da Kara's kadan
  16. Yankakken kabeji da Kara's kadan

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki dauko flour dinki kisa mata maggi da gishiri da kayan kamshi sai garin yaji ki cakudasu waje daya kisa a gefe.

  2. 2

    Saiki FASA kwanki a bowl ki kada kisa a gefe.

  3. 3

    Ki dauko awararki ki tsomata a kwai saikuma ki maidata a flour ki jujjuyata ko INA yaji flour saiki sa a plate haka zakiyiwa sauran ma har ki gama,

  4. 4

    Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi ki dauko awarar nan one by one kina sawa a ciki kina soyawa idan tayi golden brown ki juya daya bangaren idan shima yayi golden brown ki kwashe ta soyu. Aci da kabeji da Kara's ko hakanan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes