Sultan chips

Maryam I Wada (Ummu-Ayman) @cook_16707169
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankali ki wanke,ki yanka koren wake,koren tattasai carrot,albasa slice ki yanka ki ajiye
- 2
Ki soya dankalinki,ki tafasa vegetables dinki ki tsame ki ajiye gefe.
- 3
Ki sa mai a pan kadan,inya fara zafi kisa albasa slice kisa dakkenen attarihunki,seki kawo soyyayen dankalinki da taffashashen sausage dinki kisa.kisa maggi da spices ki juya ki rufe for 5 minutes.ki saukar.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8860430



sharhai