CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shinkafa da miyar tumatur da nama
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shinkafa da miyar tumatur da nama ainihin hoton girkin

Shinkafa da miyar tumatur da nama

aisha bukhar
aisha bukhar @cook_15271169
Zamfara State

Shinkafa da miyar tumatur da nama

aisha bukhar
aisha bukhar @cook_15271169
Zamfara State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa
  • Tumatur
  • Naman kaxa
  • Maggi
  • Gishiri
  • Albasa
  • Tarugu
  • Tattasai
  • Wake
  • Kanwa
  • Oil
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki axa ruwa su tafasa, saiki wanke wakenki ki xuba idan yafara dahuwa saiki xuba kanwa yar kadan, kibarshi ya dahu saiki sauke ki tsiyaye.

  2. 2

    Sannan ki aza wasu ruwa su tafasa ki wanke shinkafarki ki xuba seta dahu.

  3. 3

    Saiki wanke namanki ki tafasa, sannan ki axa tukunya ki xuba oil(mangida ko manja) ki yanka albasa, saiki jajjaga kayan miya ki xuba kibari su tafaso saikisa gishiri da maggi. Sannan ki xuba tafasasshen namanki kibar miyar ta soyu iya yanda kikeso.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

aisha bukhar
aisha bukhar @cook_15271169
rannar May 23, 2019 14:23
Zamfara State

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Soup Tumatur Nama

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Glazed coconut pancakes
  2. Kwadon Salak😝
  3. Wainar gero ta musamman
  4. Dambun doya
  5. Farfesun kaza
  1. Egg sauce
  2. Dan marere
  3. Zobo mai abarba
  4. Tuwon shinkafa miyar kubewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8884805
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close