CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farar shinkafa da miyar karas
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farar shinkafa da miyar karas ainihin hoton girkin

Farar shinkafa da miyar karas

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

Idan kina bukatar abinci me dandano da rike ciki to ki gwada wannan girkin. #Sokoto State

Idan kina bukatar abinci me dandano da rike ciki to ki gwada wannan girkin. #Sokoto State

Kara karantawa

Farar shinkafa da miyar karas

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

Idan kina bukatar abinci me dandano da rike ciki to ki gwada wannan girkin. #Sokoto State

Idan kina bukatar abinci me dandano da rike ciki to ki gwada wannan girkin. #Sokoto State

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa
  • Kaza
  • Karas
  • Attaruhu
  • Tattasai
  • Albasa
  • Dandano
  • Gishiri
  • Cornflour
  • Curry
  • Thyme
  • Citta
  • Tafarnuwa
  • Cabbage
  • Cucumber
  • Plaintain
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora ruwa a wuta ki barshi ya tafasa se ki wanke shinkafa ki zuba aciki kiyi parboiling sannan ki sauke ki wanke ki mayar a kutunya domin ta karasa dahuwa.

  2. 2

    Ki gyara kazar ki, ki wanke sosai sannan ki zuba a tukunya me tsabta ki yanka albasa, ki saka gishiri kadan da dandano, ki saka thyme da curry se ki saka ruwa kadan ki dora a wuta har se ta dahu sannan ki sauke.

  3. 3

    Sannan ki dora mai a wuta ki cilla albasa guda daya a ciki bayan kin cire bayan kin wanke ta ki barshi yayi zafi.

  4. 4

    Idan mai yayi zafi se ki dauko kazar ki soya ta sama sama.

  5. 5

    Sannan se ki gyara attaruhu, tattasai, albasa kiyi grating dinsu.

  6. 6

    Ki dauko man da kikayi suya se ki sake dora shi a wuta ki cire wannan albasar da kika saka farko sannan se ki zuba citta da tafarnuwa da kika yi grating a cikin mai din, ki saka thyme ki barshi tsawon minti daya sannan se ki zuba sauran kayan miyan da kika yi grating (attaruhu, albasa, tattasai) ki soya sama sama.

  7. 7

    Daga nan se ki dauko ruwan tafashen kaza ki zuba aciki, ki barshi ya tafasa se ki dandana miyar, idan akwai bukatar karin gishiri da dandano se ki kara sannan ki dauko karas dinki wanda kika kankare bayan kika yanka in a circular form ki zuba aciki, ki saka curry. Bayan minti hudu se ki zuba yankakken cabbage kadan ki rife ki bashi mintina biyu.

  8. 8

    Sannan ki dama cornflour da ruwa ki zuba cikin miyar har se yayi kauri daidai yanda kike bukata, sannan ki kara albasa yankakkiya daga karshe, bayan minti daya se ki kashe wutar.

  9. 9

    Shikenan kin hada miyar ki ta carrot da farar shinkafa.

  10. 10

    Nayi amfani da soyayyar plantain da cucumber don karawa girkin armashi.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
rannar June 12, 2019 07:42
Sokoto
Ina sha'awar girke girke masu dandano da kara lafiya a jiki.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Carrot Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pasta cous cous, da miyar kifi, mangwaro da inibi
  2. Tuwan shinkafa miyar kubewa
  3. Dafadukan shinkafa
  4. Kunun madara
  5. Nigerian Bun's With Lemon Zest🤗
  1. Gashesshe/soyayyen kaza
  2. Kunun madara
  3. Bounce
  4. Tuwan shinkafa miyar kubewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8966835
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close