Qwaqulalliyar doya da hadin niqaqqen nama da kwai
Dadi ba a magana #post1hope
Qwaqulalliyar doya da hadin niqaqqen nama da kwai
Dadi ba a magana #post1hope
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki fara yanka gefen doyarki (karshen da farkon kamar marfi kenan)sannan ki fara qwaqule tsakiyar har sai kingama saiki fere bayan (abunda yasa ba a fere dawuri ba saboda santsi bazaki ji dadin qwaqule cikin ba)saiki wanke ki aje gefe saiki zuba niqaqqen nama ki zuba kayan kanshin ki soya a frynpan inkin gama saiki aje a gefe ki dafa kwai 2or 3 ki bare saiki dauko doyarki ki dauko dayan gefen da kika yanka (wato kamar marfi kenan)saiki sa toothpick kitoshe gefe daya
- 2
Daga nan saiki fara zuba hadin naman kina zubawa kina saka kwai kina dannawa harki gama cika doyan saiki dauki dayan murfin shima kisa toothpick ki rufe dakyau daga nan saiki zuba Ruwa madaidaici da man gyada kamar 1cup kidan sa Maggi 2 saiki saka doyan aciki ki rufe kisa wuta kasa kasa a haka zai dahu kuma yana soyuwa zai kamar kin soya saiki sauke ki yanka zakiga yayi kamar haka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (2)