Juice din dabino da kwakwa

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Ga gardi ga kuma dadi #1post1hope

Juice din dabino da kwakwa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ga gardi ga kuma dadi #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kayanda zanyi amfani dasu

  2. 2

    Na fasa kwakwata, na wanke na kuma cire bakin bayan, na ajiye gefe, dabino kuma na wanke sannan na na jika, nasa a fridge yayi kankara, na wanke injin nika nasa kankaran dabinon aciki

  3. 3

    Nakawo kwakwata nazuba a ciki na nikasu, daya niku sosai sanna tace

  4. 4

    Nakawo madara da sugar nasa aciki na motsa na zuba a cikin cups

  5. 5

    Na kawo Kankara na jefa a ciki, asha lafia nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes