Dafa dukar shinkafa d coslow

Diyana's Kitchen @cook_16104468
Ina son dafa dukar shinkafa tana min dadi shi yasa bana gajiya d dafara
Dafa dukar shinkafa d coslow
Ina son dafa dukar shinkafa tana min dadi shi yasa bana gajiya d dafara
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko n jajjaga kayan miya na na yanka albasa
- 2
Na saka mai a tukunya yayi zafi n zuba kayan miya d tumatirin leda suka soyo d zuba ruwa n saka magi
- 3
Ruwan y tafasa n zuba shinkafa n rufe d ta dan fara dahuwa n zuba albasa d tafarnuwa n saka kifi n rufe suka dahu n sauke
- 4
Coslow n yanka kabeji n yanka cocomber n gurza karas n hadasu n saka bama waken gwagwani kwai n juya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9209182




sharhai