Kunun gyada

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

#kanostate iyalina sunason shan kunun gyada,ko yaushe ina damashi musha,ba sai da safeba,hadin kunun gyadar nan yayi dadi matuka ga gardi

Kunun gyada

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#kanostate iyalina sunason shan kunun gyada,ko yaushe ina damashi musha,ba sai da safeba,hadin kunun gyadar nan yayi dadi matuka ga gardi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupmarkadaddiyar gyada
  2. 2 cupruwa
  3. 1lemon tsami
  4. 3Tablespoon gasarar koko
  5. Sugar yarda kikeso

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadinmu

  2. 2

    Zaki debi gyadarki ki zuba ta acikin ruwa

  3. 3

    Saiki dameta ta damu

  4. 4

    Gashi bayan tadamu

  5. 5

    Saiki dauko rariya kitaceta

  6. 6

    Bayan natace

  7. 7

    Saiki zuba ta acikin tukunya ki barta taita tafasa amma karki rufeta,kibarta abude,gafin gyadar zaifita

  8. 8

    Saiki dauko gasararki ki zuba,ki juya sosai saboda karyayi gudaji

  9. 9

    Saiki matsa lemon tsami

  10. 10

    Saiki zuba sugar,ki juya

  11. 11
  12. 12

    Alhamdulilah done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
rannar
Kano
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes