Kunu da kosai me zogale
I love cooking
Steps
- 1
Ki jika wake ki surfa ki gyara ki gyara albasa da attaruhu kikai markadade amma kar a cika miki ruwa
- 2
Ana kawowa ki zuba ajino da gishiri ki buga shi sosai ki zuba zogale danye
- 3
Sai ki soya a mai me zafi
- 4
Ki tafasa ruwa idan ya tafasa ki juye akan kamun da kika dama da ruwa shikenan sai ki zuba s
- 5
Ki tafasa ruwa idan ya tafasa ki juye akan kamun da kika dama da ruwa shikenan sai ki zuba siga
Similar Recipes
More Recipes
-

C M
-

Sudipa Gope
-

Madhumita Bishnu
-

Bethica Das
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Yui Miles
-

Dougie McCracken
-

seeyamas Kitchen -

christim Bites
-

Shomi Noman
-

Shomi Noman
-

Zahra Kabir
-

Areeba Masroor
-

Whizzle
-

Areeba Masroor
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9290716













Comments