Faten Dankali
Steps
- 1
Kitafasa dankali idan yayi ki tsane ki ajiye a gefe
- 2
Kitafasa nama da albasa, spices da maggi ki ajiye a gefe
- 3
Kizuba mai a tukunya kijuye kayan miya kisoya kizuba ruwan namanki da naman kikara maggi da spices da gishiri kadan idan kinada bukata
- 4
Kizuba ganyen kijuya kirufe idan yadahu kisauke
- 5
Zaki iya farfasa dankalin yayi fate sosai ko kibarshi a guda gudanshi
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

TrailerParkBoils
-

Niki Freeman
-

Julie T.
-

Jarrod Milstead
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Gulnaz Ovais Ghazi
-

Gulnaz Ovais Ghazi
-

Barka's kicthen
-

Uchechukwu Iroegbu
-

R/A Cusine -

EMA's Signature Cuisines
-

Tèèèmš kitchen
-

Rizwana Baqi
-

tanveer sayed
-

Asmau Minjibir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9293931











Comments