CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyan biredi Mai kwai da sadin
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyan biredi Mai kwai da sadin ainihin hoton girkin

Soyayyan biredi Mai kwai da sadin

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
BAUCHI STATE AZARE

#Bauchistate

#Bauchistate

Kara karantawa

Soyayyan biredi Mai kwai da sadin

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
BAUCHI STATE AZARE

#Bauchistate

#Bauchistate

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Biredi
  • Kwai
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Sadin
  • Kayan dandano
  • Man gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan bukatarki.

    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki kada kwai tareda albasa,attaruhu da kayan dandanon. Saiki bude sadin dinki ki just man awani guri daban, saiki zuba ruwa kadan acikin kifin saiki zubar ruwan(zakiyi hakane sabida karnin yaragu) saiki farfasashi da chokali Mai yatsu kizuba acikin hadin Kwan ki gauraya.sannan ki yayyanka bread dinki ki ajiye.

    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Saiki daura kwanon suya a wuta kisa Mai kadan kamar yanda zakiyi suyar kwai, kitsoma biredin acikin hadin Kwan saikisa a kwanon suyarki inkasan yayi saiki juya haka zakiyi harkigama.

    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki3 hoto
    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki3 hoto
    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki4 hoto
    Soyayyan biredi Mai kwai da sadinmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
rannar June 21, 2019 22:30
BAUCHI STATE AZARE

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Biredi Mai Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Ice Cream Milkshake🍨
  2. Kwalama (bread me hadi)
  3. Sakwarar dankalin da ferfesun naman kaza
  4. Gullisuwa
  5. Gurasa
  1. Soyayyar doya da miyar kwai
  2. Golden kwai kwai
  3. Tsiren kaza
  4. Custard
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9396996
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close