Custard

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Abincin safe Mai sauqi #3006

Custard

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Abincin safe Mai sauqi #3006

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 2 yawan a
  1. 3tablespoon garin custard
  2. 2tablespoon sugar
  3. 1 cuptafasashshen ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki aza ruwa kan wuta ki barshi sai ya tafasa

  2. 2

    Ki zuba garin custard da sugar acikin cup sai kisa ruwa kadan ki narkar dashi

  3. 3

    Bayan ruwa ya tafasa sai ki zuba aciki ki motsa, shikenan enjoy your breakfast

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes