Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20 mints
2 peoples
  1. Madarar ruwa
  2. Madarar gari
  3. Fulawa
  4. Kwai
  5. Sukari
  6. Baking powder
  7. Xuma
  8. Chocolate chips
  9. Chocolate syrup

Cooking Instructions

20 mints
  1. 1

    Xaki samu kwanon da zakiyi a ciki ki fasa kwanki ki saka sukari ki buga seki xuba xuma da Baking powder ki saka fulawa dinki da kuma madaran gari shima ki kara bugawa seki saka madarar ruwan ki ki juya se ki dan barshi kamar minti biyar ki rufe in yayi se ki dakko kaskon ki ki dan dinga mai ko ki shafa ki dinga xuba wannan kullin naki kina soyawa ki saka wuta kadan kuma ki tsaya a kanshi in kasan yayi seki juya saman

  2. 2

    In kina bukata xaki Barbara chocolate chips dinki a sama wato idan kika xuba kullin ki kafin ya tsane ruwan seki xuba in ya tsane seki dakko Rabin ki rufe da shi kamar dae na picture dinnan seki dan kara barin shi ya soyu kadan seki cire ki xuba chocolate syrup in kina bukhata a sama ko kuma ki saka nutellah a a cikin wanda baki sakama chocolate chips ba seki dakko wani ki dora akai ki rufe su seki ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes