Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki saka farin maggi da gishiri acikin flour saiki sa ruwa ki kwaba, kwabin yakasance mai ruwa
- 2
Saiki wanke albasa da attrugu ki yanka ki zuba a flour din ki juya sosai.
- 3
Saiki Dora kasko a wuta kisan manja idan yadanyi zafi kisa kullin flour dinki
- 4
Idan yayi ki juya dayan bangaren saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9406672




sharhai