Burodin Alkama me Kwakwa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Girki me sauki saboda masu diabetes.
#3006

Burodin Alkama me Kwakwa

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan

Girki me sauki saboda masu diabetes.
#3006

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Garin Alkama cofi
  2. Sugar karamin chokali 1
  3. Yeast karamin chokali 1
  4. Mai Babban chokali 2
  5. Kwakwa kwata kofi
  6. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu garin alkamanki na Leda ki auna Kofi 2

  2. 2

    Ki hada yeast da sugar cikin Kofi ki kada da ruwan dumi ki Rufe ya tashi na minti 10

  3. 3

    Ki fasa kwai kisaka da Mai cikin garin

  4. 4

    Ki saka kwakwa da ruwan yeast duk wuri daya kiyi ta mulkashi.

  5. 5

    Kina saka ruwa kadan kadan har yayi taushi kuma ya bar kama hannu se ki Rufe da Leda ki kai wurin dumi ya tashi kusan minti 20 zakiga yayi double.

  6. 6

    Ki qara mulka shi kiyi rolls guda shiddakisa ma baking pan dinki Mai kada ya kama in ya qara tashi sannan kisa a oven da wuta kadan, da ya gasu zaki fara Jin Kam shi na tashi

  7. 7

    Zaki iya Karin safe da shayi ko da parpesu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes