Soyayyin dankalin turawa da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalinki saikiyankashi yaddakikeso kiwanke kisa gishiri kadan kiyamutsa kisa akwakwa yatsane
- 2
Saiki dora tukunya kisa mai inyayi zafi saikizuba dankali kinayi kinajuyawa haryasoyu saiki kwashe
- 3
Kifasa kwai aroba kisa tattasai magi albasa gishiri kadan saiki aza abinsuyarki kisa mai inyayi zafi ammabasosaiba saboda karya yibaki saiki zuba kwai zakiga alamaryafara soyuwa saiki juyashi samashima yasoyu saiki sauke shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9507611



sharhai