Gasassar kaza
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kazarki da kyau saiki aje gefe
- 2
Sannan jajjaga tarugu da albasa tareda tafarnuwa,saiki samu karamin bowl ki zuba aciki
- 3
Saiki zuba maggi da curry da kuma daddawa acikin jajjagen ki motsa
- 4
Saiki shafama kazar da kyau,sannan kisa acikin oven kufara gasawa
- 5
Bayan tayi kamar minti ashirin tana gasuwa saiki shafamata mai ajiki kisake maidawa kicigaba da gasuwa hartayi,sai ayi serving aci yummy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9527555



sharhai